Kasango Episode 3 — Mai Tsaron Kogo Ya Bayyana

Kasango Episode 3 — Mai Tsaron Kogo Ya Bayyana

Kasango, Little Bird da Kura sun shiga cikin kogon sirri. A can suka haɗu da Mai Tsaron Kogo wanda ya ba su babban ƙalubale. Wannan shi ne Episode 3 na Kasango Season 1.